KHALIFANCIN SAYYIDNA ALIYU BAI KAWOWA MUSULUNCI CIGABA BA - TopicsExpress



          

KHALIFANCIN SAYYIDNA ALIYU BAI KAWOWA MUSULUNCI CIGABA BA KWATA - KWATA INJI IBNU TAYMIYYA. . . . Min Hajjus Sunnah (Sunnar Ibnu Taymiya) Juzi Na 6 Shafi Na 157 Ya Ce . فلم يزدهر فى خلافته دين الإسلام . . ( Maana ) . Kwata Kwata Addinin Muusulunci Bai Sami Cigaba Ba A HalifancinSa {rta} . . . . SHIN MAI QAUNAR SYDNA ALIYU As ZAI FADI WANNAN MAGANAR ? . . . SHIN MAI QAUNAR SYD ALIYU ZAI SO WANDA YA FADAWA SYD ALIYU WACCAN MAGANAR ? Na San Amsarku Ita Ce: Duk Mai Qaunar Syd. Aliyu Ba Zai Fadi Waccan Maganar Ba Haka ma Mai Son Sa As Ba Zai So Mai Waccan Maganar Ba. . . . LURA . Na Rantse Da Allah Bana Tare Da Dukkan Mai AIBATA Sahabin Annabi sAww Amma IN AKA DAWO BANGARAN YABON SU,Ina Tare Da Shi . . . Jamaa Abinda Yasa Nake CEWA YAN IZALAH MUNAFIQAI Shi Ne : . Suna Son Wanda Ya Ci Mutuncin Syd.Aliyu As ( Munafiqi Kenan Bisa Hadithin Annabi sAw ) . Ga Hadithin. . . Imam Muslim 1/86. . Da imam Ahmad 1/95. . Imam Tirmizi 5/643. . Imam Nisa,i 5/137. . Imam Ibn majah 1/42. . Imam ibn hibban 15/367. . Imam Abu Shaybah 6/372. . قال على والذى فلق الحبة وبرأ النسمة انه لعهد النبى الأمى صلى الله عليه وسلم الى ان لايحبنى الا مومن ولا يبغضنى الا منافق . . ((( Maana ))) . Saydna Aliyu Ya Rantse Da Allah Wanda Yake Keto Da Kwayar Abinci Kuma Ya Halicci Numfashi Annabi sAwww Mai Ji Da Wahyi,Ya Alkarwanta Masa Cewa,......... Har Zuwa Inda Yake Cewa Babu Mai Son Sa Sai Mumini Kuma Babu Mai Qin Sa Sai Munafuqi. . Mu Fa Ji Masoya Annabi sAwww . . Amma Abin Mamaki Ibnu Taymiyya Sai Da Ya Kore Hadithin Nan Wato Bai Yarda Da HadiSin Ba Duk Da Fa Su Suke Cewa Sun Yarda Da Imam MUSLIM. . . . Kuma Bisa Ishara Da Hadithai Musamman Na Zulkhuwaisira Mu Fahimci Masoyin Mutum Ba Zai So Mai AIBATA Shi Ba,Don Mun Ga Yanda Masoya Annabi (Sahabbai rta)Suka Yi CA Kan Zulkuwaisira Yayin Da Ya AIBATA Annabi sAw. . Amma Yau TSABAR MUNAFINCI Sai Ku Dinga Cewa Kuna SON Ahlul Bayt Amma Kuna SON Mai AIBATA Su % Ba Tare Da Nunawa Duniya Cewa Baku YARDA Da Abinda Ya Yiwa AHLUL BAYTIN BA . Qarya Kuke.Kai Bari Ma Ibn Taymiya Ba Kawai AHLUL BAYT As Ya Ci MUTUNCINSU Ba,Har Da Ragowar SAHABBAI r YA AIBATA Kamar Yanda YANDA IMAM IBN HAJAR r YA KAWO. . . . Saboda Haka,Sai Dai Wahabiyawa(Yan Izala) Su Gayawa Jahilai Cewa Su Ba Munafiqai Ba Ne Amma Wanda Ya San Su,Ya Tsira Daga Iya SHEGENSU INSHA ALLAH. . . . ALLAH KA TSARE MU DAGA MIYAGUN DABIU WADANDA SUKA SABAWA KOYARWA ANNABI SallalLahu Alayhi Wasallam. . . . •----------------------AMIN--------------------------• . . . Don Matsayin Annabi sAww Ina SON MASOYA Annabi sAw ZALLA KU Shigo. . Wannan Dandalin Na Qasa. . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . DOMIN Fadin Abinda Ya Shafi Annabi sAw Da MasoyansA. . . . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . . Alqasim Assufiy Alkanawiy Alkwarawiy 2. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . DANDALIN MASOYA ANNABI sAw DAKE AFRICA !. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. . DANDALIN MASOYA ANNABI MUHAMMADU S.A.W. DAKE NIGERIA . Sufiy Youths Forum {majalisar Sufayen FCBK}. . Jikokin Zulkhuwaisira Izalawa. . Dandalin Yada Soyayyar Annabi SallalLahu Alayhi Wasallam !. . IZALAH MUSIFA CE ( YAN BIDAH MURAKKABAI ). . Maqiya Annabi s Da Rigar Musulunci {Yan Izalah}. . Lovers Of Prophet PBUH / Masoya Annabi Sa . LOVERS OF SHEIKH IBRAHIM INYASS rta !!!. . MURYAR TIJJANAWAGROUP ABUJAHQT.. . ******************************************
Posted on: Thu, 11 Sep 2014 05:58:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015