"KONANNIYAR XUCIA"19 Haka nabila ta kasance a asibiti ba tare da - TopicsExpress



          

"KONANNIYAR XUCIA"19 Haka nabila ta kasance a asibiti ba tare da likitoci sun gano abinda dake damunta ba?haka suka ringa safa da marwa akan amma ina abin ya fassakara,abu daya suka iya ganowa shima asakamakon aman jinin da take yi ne,wato sun gano tana dauke da ciwon XUCIA MAI TSANANI,bayan shi ba su sake ganin komai ba. Muktar dai yapi kowa rashin samun kwanciyar hankali da sukuni,kullum yana tare da ita!su Alhj kansu sai da suka gano shi!Tmby kuwa yayi wa direban nan ya fi a irga shi ko dai amsar sa daya ce shine saloon kawai ya kaita suka dawo! A cikin sati na uku,muktar na xaune agefan gadonta kamar yadda ya saba yana rike da wani littapin turanci mai suna "A way 2 luv",ahaka yake karanta mata littattafai iri iri duk da yasan iska kawai yake yiwa,tausayinta shi yake yawo acikin xuciarsa musamman idan ya ga yadda take kwance akan gado ko kadan bata da bambanci DA GAWA!cikin natsuwa ya ringa jero mata kalamai masu dadi burinsa kawai shine xuciarta TA KARBI SAKONSA! Haba yaya Ali ya xaka tapi ka barni bayan kasan kai ne walwalata da ruhina?bayan kasan maganganuna duk karya nake fadi!kasan ina sonka fiye da abinda ban san shi ba adunia! Haka yaji tana fada acikin barcinta wanda yapi kama da na gawa,bai yi sanya ba wurin tashi ya nemo likita! Suna shigowa da likita su ka tarar da ita ta tashi xaune!cikin mamaki suka tsaya suna kallonta,ita kanta kallon nasu take! Bayan ta gama kallon su daya bayan daya sannan ta fashe DA WATA IRIN DARIA sannan tace har da ku ake son a kamani ko?Don nayi kisan kai ko?ni wlh ban kashe shi ba!kotu xaku kai ni yanxu shi yasa ku ka kawo nan?au to na gano na gani ashe daman dabarar ku kenan?To ba ku isa ba! Ganin haka yasa muktar ya fara lallamin ta,nabila pls no pls no kapin ya cigaba da magana ta kwala wata kara wanda sai da ya toshe kunnunwansa,likita na ganin haka ya hanxarta xuwa ofis dinsa sannan ya kira nurses da su kawo masa Alluran barci domin tuni ya gano inda take neman dosa! Take ta gama cire robobin dake makale ajikin jijiyoyinta sannan ta sako daga kan gadon da niyyar fita,bai tsaya sanya ba yayi wata irin KUNDUNBAALA ya CAFKOTA,amma ina tuni tapi karpinsa ta hankade sa ya tapi Taga-Taga xai fadi ita kuma ta ruga AGUJE! Nan fa maxa suka fara binta aguje don akamata mata,likitoci da nurses ma suka taka aguje dauke da Allurai,haka ta ringa wasa da BASIRAR maxa tabi da su nan TIIII ta dauke su can TIIII,amma ina sun gagara kamata haka suka ringa keta gumi da ajiyar xucia!Likita dai da nurses har suka gaji da gudu suka tsaya suna ta faman haki!da kyar suka yi mata dabara sakamakon an rufe gate ba ta inda xata fita,suka xagaye ta wanda ya fara yin ta maxa ya tun kare ta shine Muktar wanda yayi kokarin rungumota ta baya snn aka kira likita suka xo da sauri kamo fatar hannun muktar tayi ta hada shi da wani RAXANANNA CIXO wanda da kyar ya iya kame kansa daga kwantsam ihu bata sake shi ba sai da taji ruwan Allura ya gama ratsa jikinta! Yana gani aka dauketa aka daura kan gado tare daureta,hankalin sa ya gama tashi sosai YA TABBATA NABILA TA HAUKACE,bai san lokacin da hawaye ya sauko masa ba xuciarsa ta fara fadin burinta na kallum wato I LUV U NABILA AND I WANT 2 B UR FUTURE HUSBAND,INA SON NA MAYE GURBIN YAYA ALI ACIKIN XUCIARKI NA MAYAR MIKI DA HAWAYEN KI IXUWA DARIA DA MURNA MAI YALWATUWA NA HAR ABADA......bai karasa ba yaji likita yace kaxo ka sa hannu don yanxu muna san mu wuce da ita DAWANAU ASIBITIN MAHAUKATA! ********* ************ Gashin kashinsa ya kankama duk da bai ma bude idanuwansa ba bare yasan mai ke masa ciwo haka ake tapia aje ayi masa gashin sannan adawo dashi ya cigaba da masa karin jininsa da ruwa,sai dai yanxu Alhmdlh sauki ya fara samuwa domin yanxu yana iya shakar numfashinsa ba tare da an sa masa OXYGEN ba! Da haka da haka aka riga binsa har ya fara samun sauki sosai domin yanxu ya fara bude idanuwansa duk da dai bai iya gane komai da kowa haka yake bude ido snn ya sake mayar dasu ya rufe ba abinda yake sauka akan fuskarsa face ruwan hawaye hakuri kawai momi take bashi sbd tasan cewa b abinda ake sa shi kuka sama da tunanin nabila ko kaffara tasan b xata yi ba idan tace ba maganar dake damunsa sama da wacce nabila fada masa na karshe!......BURINTA KAWAI SHINE ACE YAU GASHI ALIYU YA MIKI DA KAFARSA SNN YA NA MGN DA HARSHENSA..........KO ALLAH XAI NUNA MATA RANAR OHO!!!!!!!!!!!!!!!...............
Posted on: Sun, 11 Aug 2013 18:32:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015