#KUJI LABARI NA daga Kamala saadu ina da budurwa wacce nake so - TopicsExpress



          

#KUJI LABARI NA daga Kamala saadu ina da budurwa wacce nake so kuma tana so na kamar yadda nike santa amma sai gashi sun taru sunci amana ta ita da amini na wanda na yarda dashi wannan aminin nawa shi ke rakani wajen ta an ajiye maganar aure ni da ita wata rana wata yafiya ta kamani tafiyar wata 1 bayan na dawo ne na tarar an sakawa aminin nan nawa rana da ita budurwar tawa. meye shawarar ku anan. admin #Mahmud—sk
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 21:41:29 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015