Mujaheed Mukhtar Misau Wrote. GAURAYE DA TUZURAN AREWA: SUNAYEN - TopicsExpress



          

Mujaheed Mukhtar Misau Wrote. GAURAYE DA TUZURAN AREWA: SUNAYEN JIHOHIN SU TARE DA IRIN CIMAKAR DA SUKE SAHUR DA SHI #KANO= gurasa da pure water #KADUNA = Shinkafa da mai da yaji #BAUCHI = masa da Yaji ko da sugar #KATSINA = kunu da kosai #ABUJA= Bread da pure water #MAIDUGURI = Brabisko da ruwa #JOS = dambu da yaji #NASARAWA = Kosan Rogo da yaji #NIGER = Ruwan shayi da kosai #ADAMAWA = fura ba sugar #SOKOTO = Tuwon dawa #ZAMFARA= garin kwaki Ba sugar #KEBBI= kunu da biredi #JIGAWA= zobo da biredi #LAGOS= teba da ruwa #KOGI = koko da kuli kuli #GOMBE= tsatstsamar fura ba nono. In kunji haushi gobe Asabar a daura muku Aure ko zaku huta da gori. *GWALO* @Nima ina cikin kufa Admn. A.S.D.
Posted on: Fri, 12 Jul 2013 22:48:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015