NEMAN TAIMAKO FISABILILLAH! Jamaa muna neman gudunmuwarku akan - TopicsExpress



          

NEMAN TAIMAKO FISABILILLAH! Jamaa muna neman gudunmuwarku akan wani aikin alheri da wata baiwar Allah ta kirkiro a LAYOUT PRIMARY SCHOOL wato koyawa mata karatun addini dana boka a kyauta. A yanzu haka idan kazo Layout primary school bayan laasar zaka gane ma idonka. Muna roko da wanda Allah yaba iko da ya taimakesu da tabarmi na zama Domin gudanar da wannan Taimakon alumma. Idan kuma kina da raayi to kofa a bude take domin taimakawa ta kowace hanya. Allah yasaka musu da alhairi Ya kuma sa ya amfani alummarmu ga baki daya.Thanks UMAR ISYAKU Acct. Chairman Layout Youth Awareness Forum 08034642648
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 12:42:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015