Nigeria!!!.......... Gidanmu na gado wai ina mutum zai shiga - TopicsExpress



          

Nigeria!!!.......... Gidanmu na gado wai ina mutum zai shiga a kasarnan ??? # Abuja .- Tsadar rayuwa # Lagos - Ebola # kudu masu kudu - Tsagerun Niger # Delta # Jos -kabilanci # Borno - boko haram # Yobe - boko haram # Adamawa- boko haram # Taraba -rikicin rayuka # Sokoto -zafi da yunya # Zamfara -talauci # Jigawa -kauyanci # Katsina -kankanta # Niger -noman doya # Benue - rikicin kabilu # Bauchi - yan damfara # Gombe - yan bindiga # Kogi - yan fashi # Bayelsa - garkuwa da mutane # kaduna - kunar bakin wake # Kano - bomb # Ekiti - Yawaitar mata masu zaman kansu. Wai ina mutum zashi ne a nigeria?
Posted on: Fri, 12 Sep 2014 09:25:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015