Nigerian Breaking News wrote: (HAUSA) Tsohon shugaban - TopicsExpress



          

Nigerian Breaking News wrote: (HAUSA) Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yace daya daga cikin matsalar da Nigeria tasamu wajen yaki da cin hanci, rashawa da almundahana shine nada Farida Waziri a matsayin shugaban hukumar EFCC . Yakuma yabi tsohon shuguban hukumar EFCC Nuhu Ribadu in da yace ko yau aka sake bashi dama zai sake nada shi shugabar hukumar. Ganin abubuwan da yake faruwa a hukumar tunda ga kafata...
Posted on: Tue, 10 Sep 2013 16:32:47 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015