SAKON RAMADAN. Akwai mutane uku wadanda Allah (SWA) ba zai dube - TopicsExpress



          

SAKON RAMADAN. Akwai mutane uku wadanda Allah (SWA) ba zai dube su ba, a ranar alkiyama, wadanda mutane sune: •1. Wadanda suka rayu da mahaifansu ba tare da sun yi biyayya a gare su da kyautatawa ba. •2. Wadanda suka ji an fadi sunan fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) ba tare da sun yi masa salati ba. •3. Wadanda suka riski Ramadan ba tare da sun yi aikin da Allah (SWA) zai gafarta musu ba. - HADITH Ya Allah ya sa ba ma daya daga cikin wadannan mutane. #RARIYA
Posted on: Thu, 18 Jul 2013 16:43:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015