SANARWA!!! SANARWA!!!. Da ma ina farin cikin sanar da kai/ke - TopicsExpress



          

SANARWA!!! SANARWA!!!. Da ma ina farin cikin sanar da kai/ke dakuma yan uwa da abokan arziki, maza da mata, cewa na fara karban GORON SALLAH, daga yau, kamar irinsu; kudi, kaji, raguna manya, buhun shinkafa yar gwamnati, zinaringwal, zan iya karban motar 5million, ko mashin (amma power bike kawai). Sai ku hanzarta. Zan rufe karban duk wata kyauta bayan sallah da kwana biyu..... Dankuwa idanyawuce dakwana4 baxnamsaba saibadi!!!
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 20:35:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015