SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! - TopicsExpress



          

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Assalamulaikum mafahmatullah. Kmamitin wa`azin matasa na JIBWIS jos north na farin cikin gaygatan yan`uwa musumai zuwa gagarumin wa`azin GORON SALLAH. MALAMAI MASU WA`AZI:- 1. Ash-Sheikh Aliyu Aliyu Muhammad Jos (Shugaban majalisar malamai JIBWIS jos north) 2. Ash Sheikh Yunus Adam (Mataimakin shugaban kwamitin matasa na kasa) 3.Ustaz Abu Ishaq Bukhari Bn Ishaq Al-Bayaneey (Na`ibin limamin juma`a inya`us-sunnah(A.S) jos ) 4. Ustaz Yusuf Muhammad Silayi jos (Sakataren kwamitin wa`azin samari jos north) RANA:- Juma`a WURI:- Masallacin JIBWIS Tudun wada jos LOKACI:- Bayan sallar magari ba har zuwa bayan isha`i. ALLAH YA BA DA IKON HALARTA AMIN.
Posted on: Thu, 17 Oct 2013 21:56:08 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015