*SPORT* !!! *WASANNI* !!! BRAZIL WOLRD CUP 2014 Yanzu, haka - TopicsExpress



          

*SPORT* !!! *WASANNI* !!! BRAZIL WOLRD CUP 2014 Yanzu, haka an sami jimlar kasashe 32 da zasu murza leda a gasar cin kofin duniya, da za‘ayi a kasar BRAZIL a shekara mai zuwa*** Daga Africa, kasashe (5) 1-Nigeria 2-Abory Cost 3-Cameroun 4-Ghana 5-Algeria Daga Asiya kasashe (4) 1-Japan 2-Iran 3-Australia 4-S, Korea Daga Latin kasashe (6) 1-Brazil 2-Argentina 3-Ecuardor 4-Chile 5-Colambia 6-Uruguay Daga America kasashe (4) 1-U.S.A 2-Hundros 3-Mexico 4-Costarica Daga Europ kasashe (13) 1-Spain 2-Germany 3-Nethelands 4-England 5-Belgiom 6-Italy 7-France 8-Portugal 9-Russia 10-Bosnia H, 11-Crotia 12-Grees 13-Swizaland Za‘ayi bikin hada GROUPS a watan 12 DISEMBER na wannan shekarar mai karewa*** TAMBAYA Wace kasa kuke ganin zata dauki kofin.......???
Posted on: Thu, 21 Nov 2013 16:30:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015