Salam... Yan uwah barka da warahaka dafatar kuna lfy. Xanso nadan - TopicsExpress



          

Salam... Yan uwah barka da warahaka dafatar kuna lfy. Xanso nadan fadakardamu wani muhinmin abu wanda Yake munriga munsanshi amma kasancewar dan Adam yanada mantuwa awani lokaci hakan yasa nake son tuna tardamushi, waton aduk inda muke yan uwah yana da kyau musoma kawunanmu abinda mukeso, inbaxani mantaba annabin rahman waton annabi muhammad (s.a.w) yana cewa awani hadisinsa, cewa imanin dayanku baxai cikiba har sai yasoma dan uwansa abinda yakesoma kansa. Yan uwah Allah yabamu ikon kaunar junanmu da gske amin.
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 10:45:45 +0000

Trending Topics



v>

Recently Viewed Topics




© 2015