Shehun Malamin Addinin Islama na Najeriya kuma jagoran - TopicsExpress



          

Shehun Malamin Addinin Islama na Najeriya kuma jagoran Darikar Tijjaniya a Afrika ta yamma,Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gargadi yan majalisar dokokin kasar Najeriya da kada su kafa dokar hana aurar da yarinya da ba ta cika shekaru goma sha takwas da haihuwa ba. Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce su yi hattara kuma ba su da hurumin yin haka. Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi wannan bayani ne a wata hirar da yayi da manema labarai a garin Bauchi by musbahu umar
Posted on: Fri, 06 Sep 2013 17:23:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015