Sunayen jihohin da National Conference suke so a kirkiro: Apa - TopicsExpress



          

Sunayen jihohin da National Conference suke so a kirkiro: Apa daga Niger State, kainji daga Kebbi, Katagum daga Bauchi, Savannah daga Borno, Amana daga Adamawa, Gurara daga Kaduna, Ghari daga Kano, Etiti daga South East, Aba daga Abia, Adada daga Enugu, Njaba daga Anambra and Imo, Anioma daga Delta state, Ogoja daga Cross River State, IJebu daga Ogun State and New Oyo State daga Oyo State Amma menene raayin ku?
Posted on: Fri, 04 Jul 2014 19:22:54 +0000

Trending Topics




© 2015