Tabbdinjam wani sabon salon yaki da kafiran nigeria suka kirkiro - TopicsExpress



          

Tabbdinjam wani sabon salon yaki da kafiran nigeria suka kirkiro akan musulmai shine:sun tashi tsaye wajen ganin cewa sun kan arewacin kasar nan inda suke cusa gaba da kiyayya tsakanin mutanen nasarawa,niger,taraba,plateau,abuja,kwara,kogi,benue da kaduna south wannan makirci yafaru ne alokacin da kafirai suga cewa arewa ta fisu yawan jamaa da kuma albarkatun kasa wato solid mineral hakan ya suka raba nigeria gida uku wato north,middle belt,and south domin suce north nance kasar musulmai south da middle belt kuma wai kasar kafirai har yanzu suna amfani da kafafan yada labarai suna yakar arewa.a halin yanzu sun cimma 80% na wannan shiri abin daya rage shine su kifar da musulman da suke mulki a wannan yanki na middle belt su zama duk arna ne.hakan zai basu dama in anzo raba kasa arewa tayi asarar wasu jahohi kamar benue,kogi,kwara,taraba,nassara,niger,abuja wannan shiri anayinsa karkashin jagorancin C.A.N inda suke shiga kauyukan mu na masu karanci ilimin addini suna yada musu kafirci abin yakai har kudancin jahar kano akwai kafirai yan asalin jahar a yankuna karamar humar roggo,kai yan uwa musulmai ina kuke ne anacin mu da yaki?.babban abin daya razana kungiyar limamai da islamic forum shine yadda abin yafito karara a makarantar koyon aikin soja wato N.D.A ina a yankunan arewa kamar bauchi,taraba,niger,gombe,nasarawa aka dauki kafiran dalibai fiya dana musulmai a jahohin kuma hana musulmai masu yawan gaske shiga makarantar saboda a hana musulmai samun damar rike kasar nan ta kowanne fanni,yan uwa musulmai ku duba daga kudu zuwa arewa yadda kafirai suke rike da manyan mukamai da manyan kasuwanci komai da kuka sani na tattalin arziki.misali ka duba duk universities din arewa kaga arna kamar masifa amma a kudu abin ba haka yake ba.arna su suke rike da taransport daga kudu zuwa arewa domin kuwa sune suke kai mutane kudu suke dawowa dasu,haka zalika kuduba yadda arna suke mamaye kasuwanci arewa inkai dan kano ne kashiga sabon gari kaga ikon Allah,haka zalika zaria kaje sabon gari , haka sokoto kaje aliyu jodi ko Ahmadu bello way ko old airport kaga yadda suka gina maka-makan shaguna da gidaje a kasar mu.amma abin tambay ya rayuwar namu take acan.babu abin danamu suke acan face sai ruwa turin baro shoeshining,saida albasu,dako,karan mota da sauran aiyukan hannu hakan yasa kafirai suka raina mu kuma suke nuna mu da danyatsa hm watarana sai naji kamar nayi kuka in lura da halin da muke ciki muda muka fi kowa son muyi boko mu kwato yancin kannmu mu ake konawa makarantu ana kashe mana dalibai ku duba yawan maiduguri amma wallahi yanzu da kadan tafi hadejia yawan mutune ku duba yadda aka watsa damaturu duk wadannan garuruwan musulmai ne masu tutar addinini musulcin wannan ya taimakawa kungiyar C.A:N su hada gwiwa da kafiran nigeria su rika kashe musulmai anacewa boko haram ne ku tuna cewa a 2009 wadanda sukaci jarrabar waec a ondo state sunfi duk wadanda sukaci a arewa.ina muke wai musulman nigeria don Allah ku fito kwanku da kwarkwartar ku muga mun ga mun kawar da mulkin kafirci a nigeria domin ana yakar mu muna bacci
Posted on: Tue, 15 Oct 2013 14:10:21 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015