Tambaya ln kasani ??????????????Assalamu alaikum yan uwa - TopicsExpress



          

Tambaya ln kasani ??????????????Assalamu alaikum yan uwa musulmai >>>>>>>>>>>>>>>>> Acikin mutom biyu masallahta nakeso awar waremin wannan matsalar na farko yaje masallahci sai yatarar ana sallah mai rakaa uku sai yasamu biyu da yasamu biyu ai saura daya sai liman yayi sallahma to shima sai yayi yaya sallarsa take >>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>> A Nabiyu kuma shi yana cikin sallah sa i yatona ashe rakaa biyu zaiyi sannan kuna yaya zeyi amsa muke bukata >>>>>>>>>> Toh malamai muna sauraranku ko makaru daku
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 20:33:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015