***WANI SAURAYI YA DAGA SURUKIN SA YA BUGA DA KASA AKAN MUSHEN - TopicsExpress



          

***WANI SAURAYI YA DAGA SURUKIN SA YA BUGA DA KASA AKAN MUSHEN DABBA!!! % % % % !! !! !! !! ALOKACIN DA LABARI YA ISHE SU CEWAR WANI QATON SA YAMUTU AWANI QAUYE, DA YAKE KUSA DA GARIN MU, MUTANAN GARIN KUSAN KOWA YA DAUKO ABIN YANKAN NAMAN MUSHEN SAN, DAGA MAI WUQA SAI MASU GATARI NA SARRAR QASHI, SAURAYIN YA BUGA SURUKINSA DA QASA NE ADALILIN YA KAMA CIYARSAN ZAIYANKA SHIMA SURUKIN SA YAKAMA KUMA ANYI ANYI DAYA(1) YA SAKARMA DAYA(1) ABIN YACITURA, HAR SURUKIN NASA YANA CEMASA DAMA YALURA DA SHI BAYA GANIN GIRMAN SA, SAI SAURAYIN YACE MASA SURKUTACE KAWAI FA TA HADA MU ZAN IYA SAKIN "YARKA YANXUN, TO JIN HAUSHI WANNAN MAGANAR YASA SURUKIN YA KAI MASA DUKA SHIKUMA SAURAYI YAYI SAMA SAMA DASHI YA BUGA DA QASA, TO, WADANNAN MUTANAN GARIN BA MUSULMAI BANE MAGUXAWANE, !! !! !! #VIA YUNUSA ABDULLAHi GUBUCHY #ADMIN003
Posted on: Wed, 31 Jul 2013 23:30:37 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015