WAYE YAFI JIN KUNYA???? LABARIN WASU SAMARI...wasu samarine sukaje - TopicsExpress



          

WAYE YAFI JIN KUNYA???? LABARIN WASU SAMARI...wasu samarine sukaje zance akayi fira aka kare sai suka kawo dubu biyar (5000) suka bata tace bata karba sukai sukai taki karba sai sukace to saidai abar kudin nan sai suka tashi suka tafi itama ta shige gida.har samarin sun tafi sai suka tuna irin wahalar da sukasha suka samo kudin sai suka koma dauka itama budurwa taga intabar kudin tayi asara saita koma xata dauka sai aka hadu a zaure.... WAYAFI JIN KUNYA.????.... Yusuf abdullahi a jibaga
Posted on: Sun, 06 Oct 2013 14:07:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015