Wani bafullatani ne yayi aure, bayan kwana bakwai sai abokansa - TopicsExpress



          

Wani bafullatani ne yayi aure, bayan kwana bakwai sai abokansa sukace masa wane ana zuwa ayi godiya fa idan an kwana bakwai, sai yace to gobe kuxo kurakani, washegari kau da yamma suka shirya su uku suka kama hanyar ruggan surukansa, suna zuwa suka iske uwar da uban zaune gindin itace, bayan sunyi gaisuwa, ango ya karkace yace KAI BAFFA NA GODE FA, ASHE HAKA SHUKE DA DADI? AI NASHI JIYA, NASHI YAU, KAI WALLAHI KULLUM SHINTA NAKE, NAGODE FA BAFFA.SAI UBAN YARINYAR YACE- HABAWA DON MA BAKA SHI UWAR BA???:
Posted on: Thu, 19 Sep 2013 19:55:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015