YAU KUMA NAZO MUKU DA HASASHEN SAMARIN - TopicsExpress



          

YAU KUMA NAZO MUKU DA HASASHEN SAMARIN 9JA ~ . ~ . ~ . ~ . ~ . ~ Saurin aure da sa ido sai samarin # BAUCHI Gayu da rainin hankali ba islamiyya sai samarin # ABUJA Kallon mata sai smarin # KADUNA Asirce mata sai samarin # KATSINA Bugu da kwambo sai samarin # GOMBE Tsabta, sanin ya kamata, iya dattaku da gayu sai samarin # KANO son farar mace da kauyanci da rashin iya wanka sai samarin # SOKOTO Rashin iya gayu sai samarin # ZAMFARA Son karya sai samarin # ADAMAWA Kauyanci da gidadanci sai samarin # NIGER Zallar yaudara sai samarin # JOS DA #KOGI Anaso ayi wanka amma rashin kudi ya hana sai samarin # JIGAWA Kauyanci da rashin wayewa sai samarin # KEBBI Ilimin addini amma babu wanka sai samarin # BORNO Mummunan kauyanci da sakarci sai smarin # TARABA Kazanta da tarin dauda amma kuma akwai karamci ga bako wanna sai samarin #OYO admin @2go shoziil whatApp 08140247557
Posted on: Wed, 13 Aug 2014 15:26:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015