Yarima Wallahi Tilas ne a Yaba maka. Ka Burgemu ka nuna Gwarzon - TopicsExpress



          

Yarima Wallahi Tilas ne a Yaba maka. Ka Burgemu ka nuna Gwarzon Jagora Kake. Duk wanda yafi ka Jarumci a Gayamuna, abunda yayi Jahar sa don Amasa Jinjina. Yarima ya kai Gwarzon Gwarzaye. A 1999 Yarima ya kada PDP a Zamfara yaci Governor. A 2003 kuwa Shal yama PDP, ko Kwndala, PDP ba Governor ba Senator ko daya, ba Reps, ba State House Member, ba Chairmen na Local Government kai ko Counselor basu ci ba. A 2007 ya Kara hakan yama PDP a Zamfara tun a Gwamna har Kansila, so Biyu Kenan a Zamfara PDP ko Kujerar Gadi basu samuba a Lokacin Yana Governor. A 2011 kuwa nan ne aka Kara Karon Titans Tsakanin Yarima da Gwamnatin Tarayya (PDP) ganin su anshi Governor yayi Decampin zuwa PDP amman duk da Hakan saida Yarima ya Kwace Kujerun Gabadaya face kujerar Senator Daya da Reps Biyu. Jahar Zamfara ta dawo Hannu Sa a Karkashin Ikonsa. Yau Shekara Goma sha shidda (16) kenan Yarima ya hana PDP sakewa a Jahar sa. Kai wannan Gwarzo yakamata a Yabama Sa. Toh yanzun a 2015 Kuwa Yarima a Shirye yake zaima PDP Operation Ko Kwandala kamar 2003 da 2007 Insha Allah. An Gaida Ahmadu Dogo Jikan Barya. Allah kara ma Daukaka ya kuma baka ikon Rike AlUmmar ka kuma ya baka Nasara dun Abunda ka Dosa.
Posted on: Thu, 11 Sep 2014 11:45:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015