#ZAMFARA_CENTRAL_2015 Muzabi masu kishinmu karmu sake yin zaben - TopicsExpress



          

#ZAMFARA_CENTRAL_2015 Muzabi masu kishinmu karmu sake yin zaben tumun dare. Zamfara central senatorial zone mu zabi Dr Malami Aliyu Yandoto Tsafe. House of Representatives Gusau/Tsafe Federal constituency ga Mallam Nura Suraj Annur. Idan ana maganar masu son cigaba to wadannan baa cewa komai domin sunyi, mungani kuma mun shaida. Allah ya taimaki jamaar Zamfara central. Allah ya taimaki Zamfarawa. Allah ya taimaki yan Nigeria yakuma zaunar da kasarmu lafiya. P.D.P AQEEEDAH
Posted on: Sun, 31 Aug 2014 22:11:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015