a ranar yau na 10 ga watan november 2013 ne kungiyar nan ta - TopicsExpress



          

a ranar yau na 10 ga watan november 2013 ne kungiyar nan ta dalubai masu karatun ilmi mai zurfi na kwaren insfari da ke jamiar yamey sukai wani taro a yantala dan tattamna kan matsalolin da suké fuskanta.shuggaban ta ne dai cewa da maga takarda ne ya jagoranci wannan taron!inda ya kamuna haské kan yadda ita wannan kunkiyar ke tafiyarda ayukkan ta.taron dai ya kammala da fatiyar da wani memba ya gabatar.haza wassalam ina fatan kun gamsu da wannan labari.
Posted on: Sun, 10 Nov 2013 14:17:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015