aslm alaikum ya yan uwana musulmai dun allah matasa maza damata - TopicsExpress



          

aslm alaikum ya yan uwana musulmai dun allah matasa maza damata yaradamanya wallahi akyautatawa uwaye musammah uwa uwa uwa sannan mahaifi watu uba da allah yace abici abi manzunsa sannan yace wabil walidaini ihsana sannan abi uwaye wallahi idan kaihaka wallahi kawuci raini ku a inane kumabakatabewa kuma wallahi acikin al amaranka sun dingacigaba hausawa sunce idan kagawane babanzaba idan ba asha dareba asharana jama ainaneman addua arku akan wani dan uwana watuyayanane ammah uba muka hadada shi ammah baida lukacin mahaifinmu baya zau ne a idda babanmu yaki zaune baida lukacin mahaifinmu bawaya basaku bayazudakanshiba kash abin haushi abin takaici wallahi ranar dayazu sai yacema babanmu yazu maganar auran sa ranar litinin wannan maizuwa ana saurakwana tara sannan yagayawa mahaifin mu dun allah jama a wannan ya kyauta mahaifinsafane jama a yayiwakansa adalci wallahi ne mai kwamen kaninsa ne ubadaya zanje daurin auran ammah badanhiba dun allah dabiyayayar mahaifina kama tadinu tadanu allah kashiryamu allah kabamu ikun yi makabiyayya damahaifanm,u ameen ammah kutayamuda da addu a inasun dun allah kuce ameeeeeeeen
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 20:38:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015