jamaar musulmi barkammu da shiga sabuwar shekarar musulunci, allah - TopicsExpress



          

jamaar musulmi barkammu da shiga sabuwar shekarar musulunci, allah ka taimaki musulunci da musulmai. Allah ka bamu zaman lfy awanan kasa tamu ta najeriya da duniya baki daya. Bayan haka da wanan damar nake cewa masu cewa izala ita ke kawo rikici a wannan kasa saboda zagin waliyai to yayima kansa adalci sannan yayima yan izala adalci kuma yasani ko wace rayuwa abin tambayace agaban allah (s.w.t) da abinda take fada. allah kabamu ikon bin addininka da gaskiya bada son rayuwa ba, allah kataimaki sunnah manzonka annabi muhammad (s.a.w).ameen.
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 14:37:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015