ya habibiyata wanan sakone zuwagareki yarabin raina ya hasken - TopicsExpress



          

ya habibiyata wanan sakone zuwagareki yarabin raina ya hasken raina anurin zuceyata alah yakaramiki sawun rai da hakuri yamai ladabi da biyaya yawada tasan yakamata ina fatan kina lafiya kamar yada nake lafiya bakadasala yayara samun mace kamarki sai anyi dogon binkice awanan zamani kuma duk wanda yasanki yasan banyi karyaba dan bantaba karya akankiba saboda haka alah yakawo min ke lafiya kuma wanda yaga wanan yace amin alah yabiya masa bukatarsa amin
Posted on: Mon, 12 Aug 2013 00:00:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015