#ZABEN_ANAMBRA Shugaban hukumar zabe, INEC, Attihiru Jega, a wani - TopicsExpress



          

#ZABEN_ANAMBRA Shugaban hukumar zabe, INEC, Attihiru Jega, a wani jawabi da ya gabatar a yanzu a gidan telebijin na AIT, ya tabbatar da cewa jami’in hukumar ta INEC na yankin Idemili, ya ci amanar hukumar a kokarinta na yin sahihin zabe, inda ya hada kai da wasu mutane a jihar Anambra suka wargatsa duk wani shirin da INEC din tayi. Jega ya yi alwashin za su dauki batun da matukar muhimmanci, sannan idan bincike ya tabbatar da laifin jami’in zaben, hukumar za ta hukunta shi.
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 11:53:08 +0000

Trending Topics




© 2015