1- ABBA: @ son mata @ ji da kai @ surutu @ kuma - TopicsExpress



          

1- ABBA: @ son mata @ ji da kai @ surutu @ kuma mstly yan gata ne @ ga qoqari da addini 2- ADAMU @ duk gajeru ne, ga qaton kai @ son gardama @ ga kwadayee 3- UMAR/FARUQ @ zuciya @tsanani @ qirar gardawa ce da su 4- AHMED @ shiru shiru @zurfin ciki 5- ALIYU @ zuciya @qarfi @sadaqa, kyauta @ iya tsara mace 6- IBRAHEEM @ akwai addini @ yawancinsu baqaqe ne 7- JAMILU @ son gayu @ son gulma kamar mace 8- SALIHU @ shiru shiru, abun tausayee 9- AMEENU @ basa magana @ amma akwai iyayee da tsari 10- SHAMSUDDEEN @ sun iya bayar da labari @ gasu da qarya 11- AUWAL @ yiwa mata qarya @ akwai karbar shi @ son burga da kudi 12- SAIFULLAHEE @ qaryar kudi @ bagu da fafa 13- FAYSAL da ZUBAIRU @ kuna jin sunan, ba sai na fada ba 14- ABDULLAHEE @ haquri @ kawaici @ rashin son abun dunia 15- DADDY da HALIFA @ shaye shaye @ bin mata @ maula 16- ANAS @ wawaye ne mst of dem @ dogaye kuma 17- BASHIR @ son girma @ mst ov dem, tsamaye ne 18- HAFIZU @ akwai qoqari @ amma ba wanka 19- MUHAMMAD @ ba ruwan su @ ga addini @ ga halaye masu kyau @ gaskiya da rikon amana 20- SULAIMAN @ son mulki @ son mata 21- ABBAS @ dolaye sunfi yawa 22- KAMILU @ akwai sanaar hannu @ sum kuma, akwai madiri 23- AUDU @ mst of dem basu waye ba 24- ABUBAKAR @ akwai shi da kokari @ ga kuma kyau @ mafi yawansu gajeru ne! @ akwai kyauta 25- Usman @ akwai zuciya amma bata kai ta aliyu ba @kunya @ mafi yawansu dogaye ne @ kuma bakake! ...........,,.. Idan ranka/ki ya ba ci saboda wannan abin dan Allah ku ya feni, ba fada bane wasace. Note: yan mata za kuyi cmmnt da sunaye ukune 1, wnd kike iya aure. 2, wnd kike iya soyayya dashi nd 3, wnd kike hangen sa ar yaudararsa! Maza kuma ya rage nakuuuuuuuuuuuuu
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 05:06:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015