A GAGGAUTA SHAN-RUWA Saboda Manzo (saw) yace ﻻ ﻳﺰﺍﻝ - TopicsExpress



          

A GAGGAUTA SHAN-RUWA Saboda Manzo (saw) yace ﻻ ﻳﺰﺍﻝ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺑﺨﻴﺮ ﻣﺎ ﻋﺠﻠﻮﺍ ﺍﻟﻔﻄﺮ "mutane bazasu guje akan alkairi ba, matiQar suna gaggauta buda-baki [bukhari &muslim] awani hadisin yace ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻪ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ: ﺃﺣﺐ ﻋﺒﺎﺩﻱ ﺇﻟﻲ ﺃﻋﺠﻠﻬﻢ ﻓﻄﺮﺍ "Allah mai girma da buwaya yace, mafi soyuwa acikin bayina agareni, sune masu gaggautawarsu wajen buda-baki. [tirmizi]
Posted on: Tue, 23 Jul 2013 16:12:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015