(A0P4) MAKOMAR MUGAYE DA TA NAGARTATTUNNIGERIA A 2015 LABARI - TopicsExpress



          

(A0P4) MAKOMAR MUGAYE DA TA NAGARTATTUNNIGERIA A 2015 LABARI DAGA ZABURA .Bayan kashe Sheikh Albani da ‘yan kwanaki dabasu wuce 7 ba, Gwamnatin Nigeria tayi nufin yinkisa ga Ayatullahi Saiyid Zakzaky (H). A wannanlokacin nayi hanzarin yiwa shugaban Nigeria MrJonathan wasiqa a shafina na Fbk akan haxarinyin haka. Ashe wasiqar tawa baku fahimceta ba,Sai gashi kun sake dawowa da nufin yin wannankisan ba alokacin da lissafin ku ya baku ba.Domin a haqiqanin nufin ku za kuyi ne a watan 9na 2014 ko 1435 in bai yiwu bas a a watan 11.Kar ku manta na sanar maku wa’adin ku ya rigaya qare tun daga ranar 1/1/2014 da muke cikihar na baku shawara da ku tattara kayanku ko atattara maku. Kar kumanta a baya-bayan nanHaramtacciyar Qasar Isra’ila tayi nufin yin irinwannan gaggawar akan Rundunar Hizbullahi daLebonon a qarshe aka turmuza fuskan su a qasasuka kunyata. Domin Hizbullahi sun hau kandaidai xin lissafin.Wancan wasiqar nayita ne ga Mr Jonathan shikaxai, wannan kuwa nayi nufin rubuta saqo ne gadukkan mai hannu akan aiyukan Mugunta gaArewacin Nigeria ( yankin masu sujada ) wandawannan muguntar yana tafiya ne a qarkashinkulawar Mr. Jonathan, shugaban Nigeria. Wannansoqon shine na kusa da na qarshe wanda naqarshen zai zakasance yi maku bankwana ne, damulkin da kuke kai.Yau saqon namu zai fitone daga Litafin Zabura aSura ta 37, in da a nan ne aka kawo labarinmakomar Mugaye da ta Nagartattu. Lissafin surarta 37 A ciKIN Zabura na nuni da faruwarkyakkyawar makoma ga Nagargartu ta hanyarmiqa masu Qasa. Kamar yanda na ambata necewa wa’adin wannan tsarin cikin yardar Allah yahau kan lokacin sa na qarshe ne daga ranar1/1/2014 da muke ciki, kenan 1/1/2015 zai zamazagayene na waxanda akewa Mugunta ne dominin ka lisafa wannan Tarihin na 1/1/2015 zakasami 37 kamar haka ( 1 + 1 + 20 + 15 = 37 ).Shekarar 2015 zata ratsa shekarar Hijira 2 newatau 1436 da 1437, watau da yardar Allahzamuga yanda qarshen Mamugunta zai kasance.A cikin wannan Littafin na Zabura surori 36 sungabaci ta 37. A farko-farkon 2015 da’awarNagartacce zata cika shekaru 36 da baiyanarwa aranar 5/4/2015 . Da izinin Allah bayan cikarwannan adadin na wannnan shekarar zamugaqarshen Mugayen mamuguntan mahukuntanNigeria, a cikin shekara ta 37 da baiyana kira. Inkana son fahimtar wannan saqon ka koma kanrubutun da nayi mai taken “ LABRIN NIGERIA ACIKIN ALQUR’ANI “A wancan rubutun na “ LABRIN NIGERIA A CIKINALQUR’ANI “ na kawo maku labarin da MalamHuda ya bani dangane da Nigeria. A wannan karonkuwa saqon Mr. Moses ne daya bani a cikinLitafin na Zabura wanda maganganun sunyi kamada juna ainun da na Malam Huda. Domin daga ayata xaya (1 ) zuwa aya ta 26 ana magana ne daMutumin kirki watau Nagartacce, akan yandamakomarsa zata kasance. Sauran ragowar ayoyi14 da suka qarqare surar kuwa anyi Magana neda Mugu Azzalumi, aka bashi labarin qarshen sa.Domin surar tana da ayoyi 40 ne. Ayata 27 tazoda irin furucin Ayatullahi Saiyi Zakzaky (H) aranar 5/4/1980 ga mahukuntar Nigeria. Alokacinda yake da shekaru 27.Mr. Moses ya shaida mani cewa ayar farko zuwaaya ta 26 a Zabura sura ta 37 ta na Magana ne daNagartattu kamar haka:1- Kada ka damu saboda mugaye, kar kayiqyashin masu aikata abin dab a daidai ba.2- Za su shuxe kamar busasshiyar ciyawa, zasu mutu kamar yanda tsirrai suke bushewa3- Kadogara ga Ubangiji ka aikata nagarta,kazauna lafiya a qasar (Nigeria) ka sami lafiya.4- Ka nemi farin cikin ka a wurin Ubangiji, zaikuwa biya maka buqatun ka .5- Ka miqa kanka ga Allah ka dogara gare shi,zai kuwa taimake ka.6- Zai sanya nagartarka ta haskaka kamarhaske. Adalci8nka kuma ya haskaka kamarhasken rana.7- K natsu a gaban Ubangiji, kayi haquri, ka jirashi, kada ka damu da waxanda suke da dukiya,ko su da sukayi nasara da aikata mugayenshirye-shiryensu ( book haram ).8- Kada kayi fusi kada ka hasala! Kada kadamu! Kama hakan bazaiyi maka amfanin komaiba.9- Waxanda suka dogara ga Allah zasu yizamansu lafiya a qasar (Nigeria), domin za a korimugaye.10- A xan qanqanin lokaci mugaye za su shuxe,zaka neme su amma baza ka same sub a.11- Domin masu ladabi zasu zauna lafiya aqasar (Nigeria), suji daxin cikakkiyar salaama.12- Kar ka manta mugu yakan yi w amutuminkirki maqarqashiya, yana hararar shi da nunamasa qiyayya.13- Ubangiji kuwa ya na yiwa mugu dariya,domin ya sani bada daxewa ba mugun zai hallaka.14- Mugaye sun tatali albarusai sun xanakunamar Bindigogin su domin su kasha matalautada masu buqata, sannan su kasha mutanen kirki.15- Amma da bindigoginsu zasu harbekawukansu za a turmuza bakunan su.16- Qanqanen abin da mutumin kirki yake dashiyafi dukkan yawan tarin dukiyar mugu amfani.17- Domin Allah yayi nufin zai raba mugaye daqarfin su, Sannan zai kiyaye mutanen kirki.18- Haqiqa Allah yana lura da masu yi masabiyaiya, qasar kuwa zata zama tasu har abada.19- Ba za su sha wahala ba a lokacin tsanani zasu sami yalwa a lokacin yunwa.20- Amma kaga mugaye zasu mutu, magabtanUbangijin za su shuxe kamar furen jeji., zasuvace kamar hayaqi.21- Mugu yakan ci bashi ya qi biya , ga kumamutumin kirki shi mai alherine mai baiwar hannua sake.22- Waxanda Allah ya sanya wa albarka zasuzauna lafiya lau a qasar, kaga waxanda ya la’antaza a kore su su fita.23- Allah yakan bi da mutum lafiya a hanyar dayakamata yabi yakan kuma ji daxin halayen sa.24- In yayi tuntube ya faxi ba zai yi warwar ba,domin Allah zai taimake shi ya miqe tsaye.25- Yanzu dai kaga na tsufa, nib a yaro bane,amma ban tava ganin Allah ya watsar da mutuminkirki ba, ko aga mabiyansa suna raraka ba.26- A koda yaushe shi mutumin kirki yakanbayar a sake (ga mutanen kirki), yana bada rance(ga azzalumai), mabiyansa kuwa dalilin albarkane.Yanzu an gama Magana da mutum nagartacce acikin waxannan ayoyin 26, sai kuma yin Maganada Mugaye masu aikata mugunta a ragowar surarcikin ayoyi 14 da cewa:27- Ka daina aikata muguta ka aikata nagarta,domin in kayi haka zaka zauna qasar har abada.28- Domin Allah yana qaunar abinda yake daidaine, baya rabuwa da amintattun Jama’arsa yakiyaye su a koyaushe, haqiqa za a kori zuri’armugaye.29- Adalai za su yi zaman su lafiya a qasar(Nigeria) su gaje ta har abada.30- Kaga kalmomin mutumin kirki suna dahikima , yana faxar abin da yake daidai ne.31- Domin yaka riqe dokar Mahaliccin sa azuciyarsa baya kauce mata sam koda wasa.32- Mugu ya fakon mutumin kirki domin yakasha shi.33- Sai dai Allah ba zai bar shi a hannunmagabtansa ba, ko kuwa ya bari a kashashisa’adda kuka zartar da haka a gare shi.34- Kai mugu kamaida zuciyarka ga Allah kakiyaye dokokinsa , shi zai baka qarfin da zakamallaki qasar . Ba makawa za a kori mugaye.35- Kamar ina gani wani mugu da yafi kowatsayi kamar itacen Al’ul na qasar Lebanon.36- Amma bayan qanqanen lokaci dana za gayasai ban ganshi ba. Na neme shi amma ban sameshi ba.37- Dubi mutumin kirki , ka lura da adali mutuminsalama yakan sami zuriya.38- Za a hallakar da masu zunubi qarqaf, za akuma shafe zuri’ar su.39- Ubangiji yakan ceci adalai ya kiyaye su alokutan wahala.40- Yakan taimake su ya kuvutar dasu, yakancece su daga mugaye, domin sukan zo wurin sadon ya kare su.A aya ta 35 a cikin Littafi na Zabura sura ta 37, talabarta mana mugun Sakin da yafi kowa tsayinmugunta. A hijira ta 14 35 shugaban Nigeria maimulki na sha huxu (14 ) ya fi dukkan waxandasuka rigaye shi tsayin zalunci ga al’ummar qasarsa. Aya ta 36 kuwa ta sanar da mu ne yanda zaikasance a shekara ta 14 36 wacce zata kasannce a farko-farkon 2015 . Aya ta 37 kuwalabarin samuwar salama ta bamu ta hannunmutumin kirki nagartacce. Ayoyi na 38, 39 da ta40 kuwa in ka tara lissafin su zaka sami 133 , ( 38+ 39 + 40 = 133 ) wanda hakan ke nuni da lokacinfaruwar lamuran samun salama bayan cikarwa’adin 36 . In ka raba wancan adadin na 133 da30 zaka sami 4.4.. watau a cikin watanni 4 dakwana 12. Allah ne masani ga dukkan lokutanfaruwar komai.A bin mamaki a cikin Littafin na Daniyel sura ta 4a aya ta 27 Annabin Allah Daniyalu yake baiwamugun sarki Bukhta Nasir shawara da cewa:Dan: 27- “ Saboda haka ya kai wannan Sarki saika karvi shawarata, ka daina zunubanka, kayiadalci. Kabar aikata muguntarka ga aikata alheriga waxanda ake wulaqantawa. Wata qila za aqara tsawon kwanakin ka da salama “In ka lura a Zabura Sura ta 37 aya ta 27 ta zo neda yin Nasiha ga Muguye da cewa:Zab: 27 – “ Ka daina aikata muguta ka aikatanagarta, domin in kayi haka zaka zauna qasar harabada “In muka koma wancan surar ta 4 a cikn LittafinDaniyel, aya ta 27 da ta baiwa Sarkin Babilashawara, ta harshen Annabi Daniyalu da cewaya Sarki daina mugunta dan samun tsawon rai daxorewar mulkinsa amma sai bai jiba. Sarki BukhtaNasir na wannan zamanin watau Saddam na Iraqiya aikata mugunta irin na Sarki Bukhta Nasir nalokacin Annabi Daniyel. A bin lura cikin mamakianan shine wannan surar ta 4 a Daniyel tana daayoyi 37 da ta qarke da labarin samun sauyinyanayin Mulki a Babila. Ayoyi na 28 zuwa na 33sun bamu labarin halakar Sarki Bukhta Nasir naBabila. In ka tara lissafin waxannan ayoyi zakasami 183 . In ka bibiyi tarihin afka wa Iraqi da yaqia ranar 9/4/2003 zuwa ranar da Saddam yashiga wasan vuya zuwa ranar da aka rataye shi aranar 30/9/2006 daidai da 9/12/1427 . Zaka samucewa Saddam ya fara wasan Vuya ne a sati na183. Ikon Allah .In kun kyautata dan kankum haka in kun munanadan kanku.Muhammad Sani Ra’is, Funtuwa.07034585991, 08059830178.
Posted on: Sun, 11 Jan 2015 06:10:21 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015