AHA!-BA GATABA GAISHEKI DAI GASKIYA!!! rahotaninda kefitowa - TopicsExpress



          

AHA!-BA GATABA GAISHEKI DAI GASKIYA!!! rahotaninda kefitowa daga fadar gwamnatin sokoto nacewa wani daga cikin yaran alu sunyi zage-zage dawani dan tsohuwar PDP inda yaron alu kecewa shugabansu alu yafita PDP kuma bata koma tasiri sokoto don bazata koma cin zabeba nan take dan tsohuwar PDP yamayar masa da martanin cewa ai siyasarda kukayi da YAN SHIA kukaci zabe wannan tawuce yanzu mutumen yaci gaba dacewa ba abinda yasa kukaci zabe inbanda fakewa dasunna yanzu haka dai anata shirin tarbon alu ayau.
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 09:30:13 +0000

Trending Topics



m/Rob-Nabors-deputy-White-House-chief-of-staff-arrived-at-the-VA-topic-10152470900331031">Rob Nabors, deputy White House chief of staff, arrived at the VA

Recently Viewed Topics




© 2015