ALLAH KAYI MANA TSARI DA HURDA KO SOYAYYA DA YA YAN QANANAN MUTANE - TopicsExpress



          

ALLAH KAYI MANA TSARI DA HURDA KO SOYAYYA DA YA YAN QANANAN MUTANE !!! A koda yaushe idan iyayenmu kan tsawatar mana akan idan zamu nemi mata kar mu nemi Yar qananan mutane Sautari idan akace qananan mutane ba yana nufin talakawa ba.Toh su wane kananan mutane? QANANAN MUTANE: Sune mutanen da tarbiya da rashin mutun ta mutane bai ishesu ba,mutane da suke da raini suke ganin kowa bai isaba. YA AKE GANE SU? Kulum a cikin qorafi suke Basa karbar uzuri idan an saba masu Rashin girmamawa da martabawa Girman kai ko yaushe su basa yadda da cewa su suna kuskure Saurin fushi da yawan fada haka kurum a soyayya Kwadayi duk inda akaga mutum mai maiqo shine nasu (kaska rabi mai jini) Kullum a cikin yi mata laifi kake ko bakayi mata komiba Kai idan talauci ya kai inda yakai haka kurum sai a tsiri gaba da kai ko bakayi komiba Gasu da yawan ja in ja da musu Gasu da kushe da Hassada
Posted on: Sat, 23 Nov 2013 05:20:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015