ANA KIRA GA DUK MUSULMI SU QI AMFANI DA TAKARDAR KUDIN NAIRA DARI - TopicsExpress



          

ANA KIRA GA DUK MUSULMI SU QI AMFANI DA TAKARDAR KUDIN NAIRA DARI (#100)! Sanarwa ga daukacin alumma sakamakon sanyawa takardar kudi naira dari wato 100,note hatimin tsafi illuminati,sakamakon matukar kai anfani da ita tozai zama maka dole kanada hannu ko kuma taimakonka akan rufuwar sirrin kisan gilla da akewa musulmai a Nigeria shiyasa ma ayanzu haka bankin Nigeria wato CBN tace Za a fara cire 200.dakuma 100,a ATM,domin susamu naira dari din ta bazu da wuri cikin arewa idan baku manta ba shugaban kasa bayan dawowarsa Israel ne yasa aka cire hatimin Islama ajikin kudin sannan yasanya na tsafi ajiki kuma meyasa da can baa cireta a ATM,sai yanzu to kada duk wani musullmi ya yadda wannar kudin tashiga hannunsa ko Anbasa ita kar ya karba wallahi ko shanjinta akabaka kaki karba wannan kudin wallahi akoi makarkashiya aciki karmui anfini da ita inasanarmuku da haka ne a matsayina na musullmi sannan ni ma aikaci ne a banki a cikin Nigeria ina gargadin mu wallahi mui hattara wannan da gaskene ba zanceba jamaa musullmi,sannnan dan allah ku gaggauta turawa jamaa a duk fadin kasarnan na fidda wannan sirrin ne kasancewar koda zaa ganeni bandamuwa kuma ashirye nake koda zan rasa aiki na,katurawa jamaa musullmi.wannan sakon plzzz.
Posted on: Tue, 23 Dec 2014 07:23:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015