ANDROID USERS: Nace xanyi muku bayanin yanda xakuke kallon YOUTUBE - TopicsExpress



          

ANDROID USERS: Nace xanyi muku bayanin yanda xakuke kallon YOUTUBE da BB sub dinko ko??? To ga bayanin kamar haka: Dole sai android dinka akwai JAVA 2ME RUNNER sai kuma UCWEB 7.2 sannan xaka more wannan damar! Idan kuna bukatar wadannan abubuwan to kushigo wannan posting din xan baku LINK dinsu! Java 2me runner xaku farayin Installing daga nan sai kubudeshi amma dole sai da kudi ko xtra data wanda bana BB sub dinba! Idan kukagama installing dinsa kuma kuka budeshi yaxama ready to use sai kuxo kudauko ucweb 7.2 ta android din, a ucweb din proxy type kuxabi NO PROXY sai proxy server kubarshi Empty kawai, sai kudanna OK daga bangaren hannun hagu. Idan tagama loading ta bude sai kudanna wannan alamar ta android wato ta ENTER xakuga alamar daga hannun hagu wato takusa da HOME BUTTON idan kudannan xakuga =SYSTEM MENU= sai kushiga anan xakuga =SETTINGS= idan kunshiga settings din xakuga USE PROXY (FOR SOME WAP NETWORK) sai kuyi tick akai daga nan xakuga PROXY HOST IP sai kusa 10.199.212.2 daga nan kuma xakuga PROXY PORT sai kusa 8080. Sai kuyi done sannan kuyi back kusake yin OK. Shikenan sai kuje wajen saka address kusa youtube. Com xaibudemuku sai kuyi searching din film din dakukeso ku kallo! Wlh yanayi sosai kuma duk da BB SUB din, @ abinda masu BB din kansu basa iyayi kenan! Up Android! BB MATSALA! Malam karabu da matsala ka koma GANGARIYA! Abin lura: idan java 2me runner bata xama ready ba to ucweb din baxatayiba gaskia! Idan kagwada bude java2me da bb sub to xata Error ko invalid network connection! BARKANKU DA DARE...! (→→→™ A.I.A)
Posted on: Tue, 03 Sep 2013 21:29:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015