ASA KIFI KO ASA NAMA PART II..!!! Bayan na zo nace ku bari in - TopicsExpress



          

ASA KIFI KO ASA NAMA PART II..!!! Bayan na zo nace ku bari in tambaye shi, nace mai gidana Wai bakaci abinci a shagon nan ba?? Yace ni bance musu banci ba amma ni yunwa nake ji kuma bani da ko sisi, kuma idan nace su taimaka mun bazasu taimaika ba, shi yasa nayi haka, budan bakina nace abokina ba yunwa kakeji ba, domin idan da yunwa kakeji zakace abaka abinci mai sauki kuma ba nama, ya bude baki yace shi an masa karya domin sam baici nama ba, aka ce masa toh me kaci yace shi KIFI yaci, kuma Malaminsa ne yace masa in bashi da kudi yana jin yunwa yaje ko‘ina yaci abinci amma kar yaci da nama, nan fahh aka fashe da dariya,, nace masa amma yanzu kasan ko nawa aka hada maka yace a‘a na juyo na tambayi mai abinci nawa kika hada masa tace #450 yaci.. Nace to mutumina kaji;; yace shi dai ayi hakuri idan ya samu zai kawo, mutane sukace ai sam sai dai ya cire kayan jikinsa ya tafi da guntun wando. Toh, da naga rashin adalcin zaiyi yawa sai nace ba haka za‘ayi ba tunda yana da waya a karbi wayan idan ya kawo sai a bashi wayansa. Akace haka za‘ayi akace mutuminka ya kawo waya, Hhhmm.. Toh fah, Fada sai ya zama wasan Kwaikwayo domin mutuminka na curo waya sai akaga ashe PANKO ce ma‘ana gidan waya ne kawai ba komai acikinta, nan fa mutane suka fashe da dariya. Nace dashi tohh yanzu yaya kakeso ayi yace shi sai dai ayi hakuri, wani bawan Allah yana zuwa wajen sai akaga ya haushi da duka aka kwaci mutuminka da kyar ashe mai BALANGU ne shima yaci ya karbi #350 akan zai karbo #500 ya kawo masa sai ya gudu, Da mutane sukaji haka sai akace ai kawai a kaishi wajen sojoji, toh anan fah an tsaya ana shawara sai akace ai a tube shi kafin akaiwa sojoji shi an cire masa riga..... Abin mamaki kun san ko mai ya fado a cikin rigar sa...???? KATON KULLIN TABA WIWI Hahhh.... Anan fa aka gane cewar mutuminka DAN-GARI ne aka caje aljihunsa abu na biyu da‘aka sake gani ba wani abu bane illa wasu KWAYOYI aka tambayeshi meye wannan yace ai maganin FARFADIYA ne... Hhhhmmm... INKA TSARGU, KAI NE KA AIKATA KENAN... (TO BE CONTINUED)
Posted on: Sun, 01 Dec 2013 15:59:07 +0000

Trending Topics



div class="sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> Discount TEKTON 6387 20-Foot by 40-Foot Double Duty Tarp,
Cartalk was one of my favorite shows, not only because of the way
Looked up your name Search for your face Read all your

Recently Viewed Topics




© 2015