AZZALUMIN NAMIJI Kashi (3) Bayan zuwan AMARYAR YUSUF sai ta matsa - TopicsExpress



          

AZZALUMIN NAMIJI Kashi (3) Bayan zuwan AMARYAR YUSUF sai ta matsa mashi akan cewa sai ya sakeni Shi kuma sai ya dauki shawarar ta ya bani takarda ya rubuta mani SAKI 1 Suka cigaba da cin duniyar su da tsinke shi da AMARYAR shi Bayan wata 6:- Sai AMARYAR nan tafara kuntata mashi tana yi mashi masifa ta dare da ban hakama ta rana daban Kullum idan yay0 cefane sai dai yaje waje yasai na saidawa Idan ya daw0 gida duk abinda ya sam0 sai ta amshe Rayuwar YUSUF tashiga matsatsi wata rana ma ni ke taimaka mashi da abinci da zaici idan AMARYAR ta hana shi Rannan sai yaz0 yana bani labarin cewa:- Yanzu idan zai yi rayuwar Aure da matar shi sai ya bata kudi, idan kuma bai bata ba bazai kwanta da ita ba Kafin kace wani abu YUSUF ya fashe mani da kuka yana cewa IN GAFARCE SHI akan abinda yayi mani Kasan yanda s0 yake sai TAUSAYIN ya kamani YUSUF yacigaba da cewa yanzu gashi banda k0 sisi nakasa k0mawa gida sab0da k0r0 shi zatayi Hmmm! NAMIJI BA DANG0Y0 bane Fadakarwa:- Akan azzaluman mazaje masu ketara iyak0kin Allah masu ci AMANAR AURE Su kuma mata suji TS0R0N ALLAH suyi zaman amana da mazajen su Allah ya amshi IBADAR MU Naku:- D YUSUF
Posted on: Sat, 27 Jul 2013 17:09:58 +0000

Trending Topics



class="stbody" style="min-height:30px;">
O Ministério Público da União (MPU) divulgou nesta quarta-feira

Recently Viewed Topics




© 2015