Aslm zuwa ga yan uwana mata musulmai, anfara saida JAM Don shiga - TopicsExpress



          

Aslm zuwa ga yan uwana mata musulmai, anfara saida JAM Don shiga Jamia don ALLAH MATA idan zaku cika kucika course din da zai amfane ku da yan uwanku mata musulmai. Yau naje ATBUTH wato ATBU TEACHING HOSPITAL bauchi aka kawa wata mata zata haihu abin bakin ciki duk wajen kafirai ne kuma maza sunfi yawa acikin dakin haihuwan karshe dai matan nan namiji ne ya amsa haihuwar ta, kuma arne. Dan haka nake jan hankalin MATAN MUSULMAI da kuyi kokarin karatun da zai amfane ku da sauran MUSULMAN duniya kaman GYNAECOLOGY da sauran su, sabo da yawan cin illar da kafirai suke ma musulunci da musulmai tawajen haihuwa ne wato GYNAECOLOGY, in takaita muku gaba daya gynaecology department in banda PORTERS duk arna ne mafiya rinjaye. ALLAH ka daukaka musulunci da musulmai ameen.
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 20:57:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015