BAMUSON CONCENSUS BAMUSON CONCENSUS what so ever chan. Naga wani - TopicsExpress



          

BAMUSON CONCENSUS BAMUSON CONCENSUS what so ever chan. Naga wani sakarai wanda baisan abun. Da yakai ba wai yana cewa Mas bai tsoron primaries to wake tsoron primaries dan takaranmu gwaninmu a shiryake tsab,munfin son ayi primaries din kace nace takare Allah yanuna mai gaskiya. Kana cemuna mahmuda baijin tsoron primaries don bakasan abun da kakeyi waye keda shi inbancin rigimar banxa wannan zancekaryace kaulan wahidan. Muje xuwa dai kudai kubari kokuma kuyi kunya da ikon Allah jayaya dason kawo rudani basu da amfani Allah yaba jamiyar mu ta PDP saa amin.
Posted on: Sun, 02 Nov 2014 19:36:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015