BARKA DA SALLAH!!!. yan uwana maza da mata inatayamu murnar - TopicsExpress



          

BARKA DA SALLAH!!!. yan uwana maza da mata inatayamu murnar zagayowar babbar sallah Allah yasa muyi bikin sallah lfy Ameen. yan uwa ina kara tunasantar damu Manzun Allah s.a.w yanacewa acikin umdatul ahakam a babul hajji inda yakewa. duk wanda Allah yanuwa irin wannan rana mai albarka wato ranar idin babbar sallah to yahalarci masallaci idi indai yana da lfy to baadaukemasaba katta yaro karami. kai har mace mai haylah ma zataje. amma zata tsaya abayan musallah wato akarshen saho bayan masu sallah. Daga cikin abuban da manzon Allah yakeyi sune: sa saban kaya,sa turara,kabarbari,sannan ta sake hanyar dawowa daga masallacin idi . Allah yabamu ikon aikatawa ladan dayake cikin wannan watan Allah ya azirtamu dashi Allah ya gafartamana kura kuranmu kasarmu Allah yakara mata zaman lfy Ameen summa Ameen.Barkammu da sallah.
Posted on: Tue, 15 Oct 2013 05:58:27 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015