Bari muga wacce local govt.ce tafi yawan mutane a facebook daga - TopicsExpress



          

Bari muga wacce local govt.ce tafi yawan mutane a facebook daga cikin local govt 44 da ake da su a kano, saboda haka idan ka/kin kasance 1 daga wadannan local govt din sai kai comment din taka/ki . Ga local govt din kamar haka: k m c, Nassarawa, Tarauni, Dala, Gwale,Fagge, kumbotso, ungoggo, munjibur, Gezawa. Warawa, Dawakin kudu, kura, Garun malam, madobi, wudil, Garko, Takai, sumaila, Albasu, Ajingi, Gaya, kibiya, Rano, Bunkure, Tudun wada, Doguwa, Roggo, karaye, Bebeji, kiru, Gwarzo, kabbo, Bagwai, Shanono, Tsanyawa, Kunchi, Bichi, Dawakin Tofa, Tofa, Rimin gado, makoda, Dan batta. Gabasawa. Sai a duba ahankali
Posted on: Sun, 29 Sep 2013 10:29:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015