Barkanmu da asuba.Ku kasance da ni, Ibrahim Mijinyawa, a - TopicsExpress



          

Barkanmu da asuba.Ku kasance da ni, Ibrahim Mijinyawa, a shirye-shiryenmu na Safe da Hantsi domin shan labaran duniya da rahotanni da dumi duminsu. Za ku ji cewa a birnin #Sokoto na #Nigeria, gwamnonin nan 7 da suka balle daga jamiyar #PDP sun kwashe daren jiya suna taro.Ko me suka tattauna? Za ku ji karin bayani. Muna dauke da filinmu na Taba Kidi Taba Karatu.Kada ku sake a ba ku labari.Mun gode
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 04:18:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015