CLEAR CONSCIENCE FEAR NO ACCUSATION.. In this day and age, being - TopicsExpress



          

CLEAR CONSCIENCE FEAR NO ACCUSATION.. In this day and age, being politically correct is held in high esteem by the masses, and keeping it as real as possible is treated in the exact opposite manner. Instead of worrying about fixing your lips to sing the song that everyone else wants you to sing, place an emphasis on just being who you are, day in and day out. There are so many of us whose lives have been restricted while we wait on the correct moment to speak up for ourselves. Wait no longer, do not continue to wait or put yourself aside for other people who have no clue or care on what you really do. Be about what is inside of you, tell people how you feel when it is necessary, and stick with being honest! Doing these things will take us very far in life...... KARSHEN TIKA TIKA TIK... Wata Sabuwar yaudara. Bisa ganin yanda mutanen Gummi da Bukkuyum suka zama tsintsiya ma daurinki guda ganin cewa sai anbasu kujerar Senator ta zamfara west a zabe mai zuwa, kwatsam daga sama duk zamanka na gwamna shekara takwas, tare da wasu karin shekara takwas na zamanka Senator mai wakiltar Gummi, Bukkuyum, Maradun, Anka, Mafara, Bakura. Dai dai da rana guda baka taba zuwa ko jajeba a duk lokacin da wani abu yafaru a wannan yanki naka bama kamar Gummi da Bukkuyum suna cikin garuruwan da Senator Maici yanzu yabasu baya tun lokacin da yazzo wurin kamfen a shekara ta 2011 Sai yanzu da rana tsaka har kana fadi da bakinka da cewa mutanen Gummi da Bukkuyum kajine da an watsamasu tsaba shikenan don haka wai zaka zo kayi kwana guda ka rabamasu Mashin mashin da kekunan dunkin tila. To munji zaka bada Mashin da keken dunki ina sauran kuddin aiki na constituency na Gummi da Bukkuyum?? Shin Gummi da Bukkuyum bamu da matasa masu karatu? Ina scholarship? Ko akwai wani student na wannan yanki na Gummi da Bukkuyum wanda ya amfana da wani tallafi daga senator maici yanzu? Ina Mallaman mu na Gummi da Bukkuyum akwai wanda yassamu wani tallafi daga senator maici yanzu? Ko akwai wani wanda Senator maici yanzu yabba kujerar Umrah ko Aikin hajji? Cikin Masu aiki a karkashin office na Senator Maici yanzu akalla akasaru akwai mutum 40 ko akwai mutumin Gummi cikinsu? Ina mata uwayenmu? Lokacin kamfen ambaku foam kala kala kuncika da sunan zuwa aikin hajji idon anci zabe, to anci zaben amma ko hakan ta samu? IDON KUNNE YAJI GANGAR JIKI TA TSIRA... TAKORI GUMMI FOR ALL
Posted on: Mon, 13 Oct 2014 23:15:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015