DOLE MU YABAMA HON LAWAL M.LIMAN GABDON KAURA CHAIRMAN - TopicsExpress



          

DOLE MU YABAMA HON LAWAL M.LIMAN GABDON KAURA CHAIRMAN KAURA-NAMODA L.G, ZAMFARA BISAGA AYYUKAN ALKHAIRIN DAYAKE WA AL,UMMAR WANNAN YANKI AYYUKAN DAI SUNE KAMAR HAKA: 1-Lawwali M.liman yanzu haka ga babbar sabuwar kasuwa nan yana ginama Al,ummar kaura dake wayenta wanda yanzu haka 75% na wannan kasuwa ankusa kammalata kuma ananan har an fara rarrabawa mutane shagunan dake cikin wannan kasuwa kuma Akyauta, domin abasu damar bunkasa kasuwancinsu a cikin wannan sabuwar kasuwa. Matsawar aka ida kammalata. 2-M.liman yadauki matasa kusan 1550, suje suyo karatu wasu sunje kasashen waje wasu kuma suna makaratunsu a cikin gida Nigeria inda a Nigeriar yakai wasu A.B.U zari, yakai wasu usman dan podio university, wasu Abdu gusau potechnic, wasu Shehu shagari college of Education Wasu pederal polytechnic kaura-namoda, dadai sauran makarantunda Yanzu haka dalibannan sunanan suna gudanarda kara tunsu 3-M.liman yahana bangar siyasa domin yabaiwa yan bangar siyasa dama yan siyasarmu kudade domin suje sukama sanau daban daban kamar su: 1-Lawwali gada 6as 2-Maina sara zaki 3-babangida ma aski 4-Na Gusau 5-mani Tsohuwar mota 6-dan idi bawasa 7-Barau, na yanyanya 8-jafaru mai hangen nesa 9-tukur Muqaddarin APC 10-Dangidan albarkawa 11-Sani mai koyon sara 12-Tijjani mai noman kudaku 13-Kabiru A. kaura 14-bello na manga 15-Yakubo mai tebur 16-Tsagon halima 17-Jamilu tarawatse 18-Dandela na madacci 19-Abba na diska 20-Aminu sike mai Aski 21-Kasimu Aliyu 22-Sani tubuy 23-Dan asabe dan gona 24-Yahaya bawasa 25-Tanimu na yan 6uki 26-Saadu sarau yan kaba 27-hassan na taala kungurki 28-Mani Akwalhe 29-Abubakar dan dayau 30-nura kowannoma 31-Jatau na rashida 32-Murtala Zakin noma 33-Shehu kurar Bello 34-Yahaya Na Bafasawa 35-Audi Ibrahim mai jakkai 36-Tanko Narashida gidan zagi 37-shadon Gabdon kaura 38-zayyanu Ibrahin jindillahi 39-Tsalhatu makashin maza 40-habibu magaji yan ruma 41-Nafatima Nura a hayye 42-bala usman 43-Fahad kasimu sabon gari 44-Nura ahmad sabon gari 45-Bello mai Aski 46-Sani shooting 47-Dan malan 48-Adamu Sarkin Fawa 49-Abdullahi chancee 50-Murtala Dan bako. Dadai sauran mutanenda dazamu ce mu yattabosu gabaki dayansu bamu san ma lokacinda zamu dauka muna rattabo suba 4-M.liman yagina Famfunan murtsatse ciki dawajen kaura-namoda, don yaki da karancin ruwansha akaramar hukumar mulkin kaura dakewaye 5-M.liman yagyara wadansu makarantu da masallatan ciki da wajen kaura inda masallatai ananan ana hamsussalawatu, sukuma makarantu ana karantarda yaranmu harkar addinin muslunci, haka kuma ya inganta asibitocinmu dake karamar hukumar k/namoda 6-M.liman ne chairman wanda duk yada kake komi kantantarka, kaje wajenshi zai saurareka yakuma ji minene tafe dakai domin yayi kokarin ganin ya biyama da bukatunka, don shi mutun ne mai dubon gaba, mai tunanin inyau kaine gobe ba kaineba 7-M.liman yagyara karamar hukumar mulkin kaura-namoda yayi mata gine ginen zamanin da ada bahaka takeba, kai idan maka hango sakatariyar kaura-namoda zakace ba ita ceba. Saboda dai yada m.liman yakawatata 8-M.liman Yaje kowace makarantar primary school dake ciki dawajen kaura yasayo masu injinin jana reta, wanda kowace makaranta zata rika tayarwa domin tarika operating din cumputers dake cikinsu don akoyama dalibai ilmin cumputers batareda 6ata lokaciba 9-Bayan kudinda maigirma gwamna yayi alkawalin baiwa mata,yamzu haka maigirma chairman lawal m.liman shima ya 6ullo da shirin baiwa mata tallafi domin suje sukama sana,u iri iri domin rage radadin talaucin dake Addabar Al,ummar mu wandama ayanzu haka akwai mata dadama wadanda aka fara baiwa wannan tallafi na maigirma shugaban karamar hukumar mulkin kaura-namoda 10-M.liman yana matukar kulawa da ayyukan yan banga wanda ma aduk wata akwai kudaden da ake basu amatsayin Albashi, domin susamu damar cigaba da wanzarda tsaro, aciki dawajen kaura-namoda 11-Tunda ake chairman a kaura-namoda inka cire lokacinda maigirma Tafidan kaura wanda yanzu haka shine S.S.G to the state Government, alokacinda yana chairman, baa ta6a chairman dake share kusan shekara 1,ciruncik ba acikin garin kaura-namoda, bai tafiyarsaba yabar talakawansaba don dai karya ya tsaya ya saurari korafe korafensuba Sai maigirma Lawal M.liman domin munsan akwai wadansu chiyamomin da akayi a kaura wani inkaga yazo kaura to sai in albashi yazo rabawa, kuma da yabada albashi zai tafiyarsa yabar gari sai kuma wani lokacin albashin inyazo Shiko m.liman yananan tareda talakawansa yana sauraren matsalolinsu domin yayi iyayinsa wajen magan cesu. 12-tunda ake chairman a kaura banda lokacin Hon Tijjani Yahaya kaura, bamu ta6a gani ko sanin chairman mai nunar da mutane sanin Allah da jin tsoron Allah ba kamar M.liman, domin aduk lokacinda kaje wajen m.liman baida babbar shawarar da yake iya baka face kaje kayi karatun islama dana boko, sa6anin wadansu da basu madamu da karatun kuba, kai basu mason ganin kunyi karatun domin shizai kaiku gawayewarda, zaku banbanta tsakkuwa da tsaba, daban ko maganar wani kakaima m.liman zai kiraka ya kira wanda kakawo maganar tasa wajensa domin yayi bincike yagano gaskiyar lamarin kuma dayagano kamai kuskure zai ce yayafema, batareda 6ata lokaciba 13-M.liman alokacin mulkinsa ya samarwa Karamar hukumar mulkin kaura-namoda CAPE maana wajen koyawa mutane aikin cumputer, wanda kusan daga lokacinda aka assasa wannan wuri kamin yanzu ankoyama mutun samada 950,cumputer,wandama ayanzu haka suma yanzu sun iya saidai su je su koyama wasu duk acikin jagorancin maigirma Lawal M.liman 14-M.liman yana kulawa matuka da aikin jami,an tsaro, indama akullun yake taimakonsu da kudade hadida kayan aikin dazasu rika amfani dasu suna gudanarda ayyukansu, dama kokarin rika zubama motocinsu mai domin susamu sukunin gudanarda ayyukansu, naganin ansamarwa karamar hukumar mulkin kaura-namoda tsaaro, wandama wannan shiyasa bisa taimakon Allah duk zamfara babu karamar hukumar mulkin dake zaune lafiya kamar kaura-namoda Alhamdulillah Allah muna godiya 15-Akwai gonakkin da tsohuwar gwamnatin data shude da Karamar hukumar mulkin kaura-namoda ta kar6a ga mutanendake nomasu domin wata manufa ta daban maigirma M.liman yayi kokarin amsar wadannan wurare, ya hannuntasu ga masusu, wandama ayanzu haka sunanan sun koma suna noman wurarensu, kuma akullun sai sunyi dafifi suna rokon Allah dayasakawa m.liman da mafificin Alkhairinsa, akan wannan taimako da aikin alkhairin daya gudanar agunsu Kai dadai sauran ayyukan Alkhairinda lawwali m.liman kema Al,ummar kaura-namoda local government wadanda dazamu ce mu zayyanosu da bamu masan lokacinda zamu dauka muna rattabosuba To muna kira da babbar murya ga wandaduk ke ganin m.liman baiyi komiba a kaura-namoda L.G dacewa munason yakawo muna ayyukanda shi wanda yake ganin yayi chairman a kaura amatsayinsa tsohon chairman yayi a kaura-namoda, don ni nasan da acewa tunda ake chairman a kaura-namoda Inba lokacin tafidan kaura na chairman,ba bamusan chairman dinda ya kawo muna ayyukan alkhairin da m.liman yakawo munaba, Domin munsan da cewa ayyukanda m.liman yayi a wannan karamar hukuma ta kaura-namoda jihar zamfara ayyukane da ma iya cewa bazaa ta6a mantawa dasuba atarihin siyasar wannan yanki. Na Kaura-Namoda jihar zamfara Karshen dai magana shine m.liman muna tareda kai har madi da iznin Allah domin bazamu ta6a mantawa da karamci hadida ayyukan Alkhairin daka shin fida akaramar hukumar mulkin Kaura-namoda ba. Dafatan Allah yasakama da mafificin Alkhairinsa Ya biyama da daukacin bukatunka na duniya da lahira Don matsayin Annabi da alkurani Ameeeeeeeeeeeeeen finally we wourld like to use this chance to say: Up Sen Ahmad Sani Yarima Up Governor Abdulazeez Yari Up Sen. Tijjani Yahaya Kaura By God Grace Up Alhaji Lawal M.liman Gabdon kaura Chigarin Dan isah. Up APC in the Nation wide Shame on you our Adversaries. And May God dominate Nigeria with APC In the Nation wide.
Posted on: Tue, 19 Aug 2014 15:55:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015