DUNIYYA LABARI Tanko:-Ashe ban hanaki yawo ba..? Aisha:haba - TopicsExpress



          

DUNIYYA LABARI Tanko:-Ashe ban hanaki yawo ba..? Aisha:haba tanko! makaranta naje Tanko:-wani makaranta ne kike zuwa da ban sani ba? Aish:-makarantar face book for entertaiment and........!! Tanko:-Ohooo!!Ai inace kinje yawan banza ne to ai tunda makaranta ne ba matsala Aisha:-yauwa sweet heat Tanko:-amma kinga dawo-dawo me ake koya muku?Gaya mun domin naga irin ko karinki da kuma tabbatar da kinje Aisha:-To ga subject din kamar haka:- *Chatting-hira *Friends-abokanai *Sending-tura sako *Comfirm-tabbatarwa *Accepted-amincewa Tanko:-Aikuwa na amince Makarantar ki kaje wannan irin karatu haka gaskiya kina da ko kari Aisha:-Ai akwai wani littafi da a kace Musaya ma Naira dubu Uku ne kacall Tanko:-babu da muwa to ga dubu biyar nan.....!!! #AuwalBauchi
Posted on: Sun, 08 Sep 2013 05:42:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015