Disappoint, Disagreement, Decieving, Unfriend, Selfish, Criminal, - TopicsExpress



          

Disappoint, Disagreement, Decieving, Unfriend, Selfish, Criminal, & Guilty conscience to babu kamar Ladies! wallahi a yanzu duk Budurwar da zatace maka kai kadai ne masoyinta kuma kai kadai take So sannan kuma kai kadai take kulawa saboda kai zata aura to wallahi Dan uwa Shawarar dazan iya baka karka ta6a yadda da ita sai kaga ka aureta sannan tukunna saika yadda. Nima Bazan kara Soyayya da wata Ya mace a duniya ba sai lokachin AURENA yayi tunda ba Albashi zaa ringa biyana ba saidai ni kullum na rinka zuba Adashin da ba dauka zanyiba wllh Soyayya wahala ce kawai acikinta indai mutum ba aure zaiyi ba. Ni banga budurwar da zan nuna mata kishina akanta ba ta wulakantani ko wacece sobada haka to ni na sawwakewa kaina nima na hakura kawai. Ashe daman haka wasu Yan matan suke????????????
Posted on: Mon, 29 Sep 2014 18:04:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015