Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi wrote: JIN KUNYAR MARASSA - TopicsExpress



          

Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi wrote: JIN KUNYAR MARASSA KUNYA HASARA Kungiyar mutanen kudu ta Nigeria wadda tsohon mataimakin shugaban kasa Chief Alex Ekwueme; da tsohon ministan tarayya Chief Edwin Clark; and Senator Femi Okurounmu, ke shugabanta sun nemi profesa Jega da yayi ritaya domin cewansu yana da wani boyayyen kuduri na cutan kudancin Nigeria a zabe mai zuwa. Layfinsa kuwa shine ya karawa arewacin kasar mazaba 21,615 Amma kudancin ankara musu mazaba 8,412 kawai. Kowa ko yasan cewa arewancin Nigeria yafi jamaa da girman kasa kusan ninki ukku amma duk dahaka suna tuhumanci da yodara. To me miyagun masu Kiran kansu shugabanin Arewa za suce? Fiya da haka aka cuci mutanen Arewa a maaikantun gamnati da soja da sauransu amma shiru kamar an shuka dussa. ALLAH YA AZURTAMU DA SHUGABANNIN KWARAI. AMIN punchng/ news/ resign- now-south ern-leaders-gro up-tells-jega/
Posted on: Thu, 11 Sep 2014 19:46:48 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015