From Nigeria Information People Awareness Vi Major Yuhana Auta, - TopicsExpress



          

From Nigeria Information People Awareness Vi Major Yuhana Auta, Mun samu sako daga wani Manjo na Sojan Nigeria yace don Allah mu sakaye sunanshi yaci gaba da cewa wasu daga cikin sojojin Nigeria karkashin jagorancin Jonathan Ebele GoodLuck sun shirya tsaf domin kaiwa Jamiar AHMADU BELLO UNV ZARIA Hari Kuma da sunan BOKO HARAM tare da sace dalibai MATA na JAMIAR a ranar 29/11/2014 haka nan kuma sun shirya kai wani hari a makarantar F.C.E Zaria duk a wannan ranar, Saannan kuma a ranar 21/12/2014 nan ma dakarun JONATHAN EBELE GOODLUCK Zasu kara kaiwa JAMIAr USMAN DAN FODIYO Dake SOKOTO Hari. Haka kuma majiyar tamu ta kara tabbatar mana da wannan mummunan kudiri na JONATHAN EBELE da mabiyansa. Haka nan kuma akwai wani harin na daban kuma da zasu kaiwa JAMIAr TAFAWA BALEWA Dake BAUCHI STATE Tare da sace YAN MATA Dalibai na wannan JAMIAr a 4/12/2014 wai da sunan BOKO HARAM. Saannan kuma ranar 27/12/2014 zasu sake kaddamar da wani harin a JAMIAR KADUNA. Inda da zaran sun kaddamar da wadannan munanan harin nasu sai su fito kafafen watsa labarai su yita karyayyaki da cewa YAN KUNGIYAR BOKO HARAM ne suka aikata kamar yadda suka saba yi a MAIDUGURI YOBE ADAMAWA Da dai sauran sassan kasar nan. Wannan labari duka mun sameshine ta hanun wani MAJOR na SOJOJI Kasar nan wanda hakan yake tabbatar mana da cewa manyan kasar nan suna sane da irin wannan mummunan manufa ta wannan azzalumin shugaba JONATHAN EBELE GOODLUCK Amma abin haushi sun kasa yin komai akai hasali ma yan majalisu kasar nan sun kasa cewa komai akan alamarin har yanzu ba wanda ya fito ya taba kalubalantar shi. To jamaa yan uwana CHRISTOCI Da abokan zamanmu MUSULMAI Ya kamata mu gane kuma mu fahinci cewa ba kowa ne BOKO HARAM ba illa JONATHAN EBELE. Haka nan kuma wadannan munanan kudurori nasu ba don komai suke yiba illa don su hallaka alumman AREWA CHIN Kasar nan tare da lalatawa da gurgunta tattalim arziki.
Posted on: Sun, 23 Nov 2014 20:48:02 +0000

Trending Topics




© 2015