GABA DA GABANTA!!! Wani saurayi suna soyayya da budurwarsa, - TopicsExpress



          

GABA DA GABANTA!!! Wani saurayi suna soyayya da budurwarsa, kwatsam sai wata rana wata ta janye masa hankali ya bar wannan ya koma wurin waccan.. Bayan kwana biyu sai ya aikawa waccan budurwar tashi wasika cewa shi fa ya samu budurwa wadda zau aura don haka ita tayi hakuri ta nemi wani don shi yanzu ya samu wata... Ai kuwa sai wannan budurwar ta debo hotuna na Maza sama da guda Hamsin ta aika masa tace don Allah ya cire hotonsa a cikin wadannan hotuna don ita bata gane wanene shi ba... IDAN KAINE YA ZAKAI KO WACE AMSA ZAKA BATA #Amzadmohd
Posted on: Tue, 27 Aug 2013 19:39:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015