GAMAMMIYAR ADDU‘A! --------------- --------------- - TopicsExpress



          

GAMAMMIYAR ADDU‘A! --------------- --------------- -- Bismillahir-Rah manir-Rahim --------------- --------------- -- Ya Allah kayi amfani damu wajen taimakon addininka, ka rufa mana asiri duniya da lahira, ka nesanta mu da miyagun halaye da ‘Dabi‘u, ka hana mu sa‘ba maka. Ya ALLAH kaine masanin ‘boye da bayyane! Ka biya mana dukkan buqatunmu na alkhairi, ka kawo mana kwanciyar hankali a wannan Qasa tamu, ka tona asirin duk mai Qoqarin kawo tashin hankali a Qasarnan, ka bamu ikon gyara halayen mu, ka bamu shuwagabanni na Qwarai domin tsarkin sunayenka. Via.... Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu PLEASE LIKE...... ... ... Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu Dandalin Abdulrahaman shehu
Posted on: Thu, 19 Sep 2013 15:25:31 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015