GARGADI DA JANKUNNE GA WASU MUTANE DAKE KARAMAR HUKUMAR HADEJIA - TopicsExpress



          

GARGADI DA JANKUNNE GA WASU MUTANE DAKE KARAMAR HUKUMAR HADEJIA DAKE JIHAR JIGAWA=> DA WASU MUTANAN KASAR HADEJIA=> jankunne da gargadi ga wasu mutanan kasar hadejia wadanda suke cewa gwamna sule lamido wai bayasan kasar hadejia kuma baya kaunar yan hadejia ko kunyar fada basaji, saboda hakane nake kira ga wadannan mutanan yakamata suyiwa kansu adalci kuma suyiwa kasar hadejia adalci kuma suyiwa malam sule lamido adalci. a dik kananan hukumomin dake jihar jigawa [27] kasar hadejia tafi sauran kananan hukumomin cinmoriyar gwamnatin malam sule lamido. dik irin tsantsar so da kuma kaunar da gwamna sule lamido yake nunawa yan kasar hadejia da hadejia amma kuma wasu sunbutulce sunmanta da hakan. dik wanda baiyarda ba saiya zagaya kasar hadejia zaiga aiyukan malam sule lamido. ko kuma yaje manya manyan ma aikatun jihar jigawa dake birnin jiha (dutse head quater)idan kuka duba saikuga yan kasar hadejia sunfi yan kowace karamar hukuma yawan maaikata a wannan waje.
Posted on: Tue, 02 Dec 2014 08:40:14 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015